Hausa Songs
Hamisu Breaker – Bangajiba Mp3 Download
Audio Hamisu Breaker – Bangajiba Mp3 Download
Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi na Amjad Records yazo mana da sabuwar waka mai suna “Bangajiba”.
Wannan waka ta masoya mai taken “Bangajiba” itace wakarsa ta farko a wannan shekarar ta 2021.