Hausa Songs
Lilin Baba – Abaya

Lilin Baba – Abaya
Nupeflaver ya kawo Fitaccen mawakin kannywood wato Lilin Baba ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Abaya” wannan waka tayi kaurin suna sosai kuma nasan idan harka saurari wannan waka zata nishadantar da kai sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.