Hausa Song
Auta Waziri Ft Ado Gwanja – Matan Bana
Download Hausa music Auta Waziri Ft Ado Gwanja – Matan Bana

Xjotdhj
Audio Auta Waziri Ft Ado Gwanja – Matan Bana
Here Nupeflaver brings you Auta Waziri yasaki sabuwar wakarsa mai suna “Matan Bana” tare da Ado Gwanja.
Wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Wayasan Gobe”.
Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wannan waka a cikin wayarka.