Hausa Songs

Dan Musa – Turare EP Full Album 2022

Latest Dan Musa Songs 2022, Download Dan Musa Album Turare, Download Dan Musa Audio, Download Dan Musa audio Music, Dan Musa mp3 Download, Download Dan MusaTurare, Dan Musa Rayuwa, Dan Musa Foller, Dan Musa Kamar Da Wasa, Dan Musa Yama – Yama, Dan Musa Inban Ganki Ba, Dan Musa Tefe Allah

Xjotdhj

Hausa Song Dan Musa – Turare EP Full Album 2022

Nupeflaver brings you Dan Musa ya saki wani sabon album dinsa mai taken suna “Turare EP.” Wannan mawaki ya dan kwana biyu yana waka idan zaku iya tunawa da wata waka mai suna Foller to wannan mawaki shine yayi wannan waka.

Wanda yanzu haka a cikin wannan shekara ta 2022 ya saki wasu wakokinsa masu dadin gaske kamar haka:

Turare
Rayuwa
Foller
Kamar Da Wasa
Yama – Yama
Inban Ganki Ba
Tefe Allah
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Turare EP.” Wanda wannan mawaki yayi mai suna Dan Musa.

Kukasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

error: Content is protected !!