Hausa Song
Ado Gwanja – Nasaba Dani Dake Ft. Ali Jita
Download Hausa music Ado Gwanja – Nasaba Dani Dake Ft. Ali Jita

Xjotdhj
Audio Ado Gwanja – Nasaba Dani Dake Ft. Ali Jita
Ado Gwanja ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Nasaba Dani Dake.” Dashi mawakin soyayya wato Ali Jita. Ita ma wannan waka tana daya daga cikin sabon album din Ado Gwanja mai suna “AMADA EP” wanda yasake shi a wannan shekara 2021.